Peoples Democratic Party

Peoples Democratic Party
Bayanai
Gajeren suna PDP
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Najeriya
Ideology (en) Fassara economic liberalism (en) Fassara da social conservatism (en) Fassara
Political alignment (en) Fassara centre-right (en) Fassara
Mulki
Shugaba Uche Secondus (en) Fassara
Hedkwata Abuja
Tarihi
Ƙirƙira 1998

peoplesdemocraticparty.net


Magoya bayan Jam'iyyar PDP

Peoples Democratic Party PDP jam'iyyar siyasa ce dake ƙasar Najeriya. PDP Itace babbar jam'iyyar adawa a Najeriya wadda ta mulki ƙasar na tsawon shekaru goma sha shida tun daga shekara ta dubu ɗaya da Ɗari Tara da casa'in da Tara 1999 zuwa shekara ta dubu biyu da Sha biyar 2015.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search